Latest
Hadiza Bala Usman,dakatacciyar manajan daraktan NPA ta musanta rahoton kafafen yada labarai na cewa ita kadai ke iya bada kwangila a hukumar yayin da mulkinta.
Wani mutum ya kusta wani wurin da aka casu da bindiga ya kashe mutum shida ciki har da budurwarsa kafin ya harbe kansa a Colorado, Amurka a cewar hukumomi, The
Janar Abdulsalam Abubakar ya bayyana cewa, shi bai da alaka da wasu 'yan ta'adda ta kowace fuska. Ya ce bai da alaka da batun jirgin da ke saukewa 'yan bindiga
Gwamnan jihar Ondo Zai ƙaddamar da buɗe masallacin da ya gina a cikin gidan gwamnatin jiharsa a ranar 4 ga watan Yuni. Yace yana alfahari da gwamnatinsa ta gina
Jiya shugabannin PDP su ka ziyarci garin Minna, su ka gana da Ibrahim Badamasi Babangida. Manyan Jam’iyyar PDP za su sa labule da wasu manyan kasa kwanan nan.
Rundunar yan sandan jihar Katsina ta bayyana cewa ta samu nasarar kuɓutar da mutane 30 cikin 40 da 'yan bindiga suka sace a wurin tahajjud a jihar Katsina.
Sakamakon zargin badakalar wasu kudade da ake yi kuma ya kai ga an dakatar da manajan daraktan hukumar kula da hanyoyin shige da fice na ruwan kasar nan (NPA).
Masarautar Kano ta ce za ta yi hawan gargajiya na sallah da ta sa saba yi domin shagalin bikin murnar karamar sallah a jihar. Wannan ne zai zama hawan daba na.
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa babban Malamin addinin Musulunci ne mazaunin jihar Kano wanda ya fi shahara wajen bayani kan mas'alolin rayuwa da zamantakewa.
Masu zafi
Samu kari