Latest
Bayan wucewar wa'adin da 'yan bindiga suka bayar game sakin daliban jami'ar Greenfield, sun sake bayyana sabuwar bukatarsu ta biyan kudin fansa daga hannun iyay
Kamar yadda aka yarda da auren mace fiye da daya a wasu kasashen, wata sabuwar dokar aure a Afirka ta Kudu na iya bawa mace damar auren fiye da miji daya kwanan
‘Yan adawa a Majalisar wakilai sun bukaci ayi cikakken bincike a kan Hukumar NPA. Ndudi Elumelu ya ce dakatarwar da aka yi wa Hadiza Bala Usman ya yi kadan.
Gwamnatin jihar Kano a ranar Litinin ta tabbatar da cewa mutane shida sun mutu sakamakon wata bakuwar cuta a karamar hukumar Minjibir a jihar, Vangaurd ta ruwai
Gwamnatin tarayyar Nigeria ta sake dawo da dokar takaita fita a dukkan kasar daga 12 na dare zuwa 4 na asuba domin dakile yaduwar annobar korona wato COVID-19.
Mai magana da yawun kungiyar dattijan Arewa (NEF), Hakeem Baba-Ahmed, ya bukaci majalisa da ta tsige shugaba Muhammadu Buhari idan ba zai iya samar da tsaro ga
Gwamnatin tarayya ta bayyana Laraba, 12 da Alhamis 13 ga watan Mayun 2021 a matsayin hutun sallah karama mai zuwa. Ministan cikin gida, Ogebni Rauf Aregbesola.
Wasu yan bindiga sun sake cinna wuta a ofishin hukumar zaɓe ta ƙasa (INEC) dake ƙaramar hukumar Ohafia a jihar Abia, dukkan kayan zaɓen dake ciki sun ƙone.
Rajistara kuma shugaban hukumar shirya jarrabawa na NABTEB, Farfesa Ifeoma Isiugo-Abanihe ta sanar da cewa sakamakon jarrabawar da aka rubuta a watannin Nuwamba
Masu zafi
Samu kari