Latest
Majalisar Dattawa ta tuhumi kotun IST bayan kashe N16m a maganin feshi da shara. Ta kuma bayyana cewa wani bangare ya tafi ga wutar lantarki da intanet
Majalisar dattawan Najeriya ta sake yin gyara a dokar zabe ta 2026 domin bai wa INEC damar sauya jadawalin zaben 2027 idan bukatar hakan ta taso.
Hukumar ganin wata ta Najeriya ta tabbatar da fara azumin watan Ramadan a 2026. Sarkin Musulmi, Muhammad Sa'ad Abubakar III ne ya tabbatar da haka.
Kungiyar Kiristocci a Najeriya CAN ta jihar Niger ta ƙara yin ƙorafi kan kudirin dokar Hisbah, ta ce zai haifar da wariya ga Kiristoci da kawo rabuwar kai a jihar.
Gwamnatin Kano karkashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf ta ja hankalim mazauna jihar kan kula da lafiya domin kaucewa matsaloli a watan Ramadan.
Rikicin NNPP na Rabiu Musa Kwankwaso ya tsananta bayan Ahmad Garba Bichi ya bayyana tare da APC, yana jefa magoya bayan Kwankwaso cikin ruɗani mai zurfi.
Ma'aikatar Lafiya ta umarci dakarocin da suka shafe shekaru 8 a matsayinsu, su yi ritaya nan take. Dole su miƙa kadarori sannan a dakatar da albashin su.
Malamin coci, Sam Olu-Alo, ya goyi bayan gudanar da zaɓen 2027 a lokacin azumi, yana mai cewa hakan zai rage magudin zaɓe da ƙarfafa gaskiya a Najeriya.
Gwamnatin kasar Saudiyya ta sanar da cewa a gobe Laraba, 18 ga Fabrairu za fara azumin Ramadan na 2026. Hakan na zuwa ne bayan ganin wata da yammacin yau.
Masu zafi
Samu kari