Latest
Rahotanni sun tabbatar da cewa jami'an ofishin NSA, sojoji da dakarun DSS sun yi nasarar hallaka Kachalla Kabiru da wasu kwamandojinsa a jihar Kogi.
Rundunar 'yan sandan jihar Bauchi ta kama wani mahaifi da ya daure wani dan shi tsawon shekara 17. Ya rame kamar kwarangwal, an same shi tsirara a daki.
Sanata Kawu Sumaila ya roki jama'a su guji martani ga Alhassan Ado Doguwa, yana bayyana cewa halin da yake ciki yana bukatar addu'a da goyon baya.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya amince a biya ma'aikata da 'yan fansho hakkokinsu na watan Fabrairun 2026. Amincewar na zuwa ne ana shirin fara azumi.
Zaman gaggawa da Majalisa wakilai ta kira ya canza salo zuwa rikoci da hayaniya yayin da aka fara tattaunaw akan batun gyaran sokar zabe ta 2025.
A labarin nan, za a ji yadda Kashim Shetiima ya shige gaba, manyan APC a ciki da wajen Kano suka karbi Gwamna Abba Kabir Yusuf zuwa jam'iyya mai mulki.
Gwamnatin jihar Kebbi ta yi ta'aziyyar rasuwar mata 13 da yaro 1 a cikin tawagar rakiyar amarya a karamar hukumar Yauri a wani haɗarin jirgin ruwa.
Wasu daga cikin hadiman gwamnan jihar Ondo, Lucky Orimisan Aiyedatiwa, sun ajiye mukamsu. Sun bayyana dalilin da ya sa suka hakura da yin aikinsu.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta sanya ranar 24 ga watan Fabrairun 2026 domin ci gaba da tattake wuri jan bukatar soke rijistar ADC da wasu jam'iyyu 4.
Masu zafi
Samu kari