Latest
Wani rahoto da jaridar Leadership ta fitar ya bayyana cewa mai baiwa Gwamna Kayode Fayemi na jihar Ekiti shawara ta muamman a fannin ilimi, Farfesa Francisca.
Babban hafsan hafsoshin tsaro ya bukaci masu fafutukar kare hakkin dan adam su shiga dazukan 'yan Boko Haram don su tilasta su su mika wuya a tattauna dasu.
Kwanaki Dr. Goodluck Jonathan ya yi ikirarin bai gallazawa kowa da yake mulki ba. Jama’a sun maida martani sun jero wasu laifuffuka da ake zargin gwamnatinsa.
Gwamna Samuel Ortom na jihar Binuwai a ranar Litinin yayi kira ga mazauna jihar da su kare kansu daga miyagun 'yan bindigan dake kutse suna kai masu hare-hare.
Bayan an soma jin jita-jia, Shugaban rikon kwaryan APC, Mala Buni yace ba su kintsa ba. Jam’iyyar APC ta musanya rade-radin cewa an sa lokacin da za a yi zabe.
Ana cigaba da zuga ‘Yan Majalalisa da Sanatoci su dauki matakin sauke Buhari. Lauya ya yi kira ga ‘Yan Majalisa su tsige Shugaba Buhari saboda matsalar tsaro.
Babban malamin addinin musulunci, Shiekh Ɗahiru Usman Bauchi, ya amince da tsohon sarkin Kano, Muhammad Sanusi II a matsayin Khalifan Ɗarikar Tijjaniyya, yana m
Fitaccen Malamin addinin Islama, Sheikh Dahiru Usman Bauchi, yace babu dalilin da zai sa ya bar Gwamnan jihar Kaduna, Nasir el-Rufai ya shiga gidansa idan da.
Sufetan ‘Yan Sandan Najeriya ya aika tawaga domin su kare mutanen Kaduna. Za a yi hakan ne da nufin kwantar da duk wata tarzoma da ta za ta iya tashi a yankin.
Masu zafi
Samu kari