Latest
Shirin FUCAP na Unilever Nigeria da UNICEF ya horar da matasa sama da 900,000 da dabarun aiki, fasahar kasuwanci domin shiryawa duniyar aiki ta zamani.
Kwamishina a Kaduna, Sadiq Mamman Lagos, ya bayar da ₦10m da shinkafa ga malaman addini don goyon bayan Uba Sani, tare da alkawarin ci gaba da goyon APC har 2027.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa ya fi son sasantawa da Iran maimakon shiga yaki. Ya fadi haka ne yayin tattaunawa da a majalisar Amurka.
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta ce tura N100m zuwa asusun Victor Egbetokun, ɗan tsohon Sufeto Janar Kayode Egbetokun, kuskure ne aka mayar da kuɗin nan take.
Kungiyar Amnesty International ta zargi gwamnatin Kano karkashin Abba Kabir Yusuf da yunkurin murkushe 'yan adawa a Kano. Ta jero mutane da ta ce an ci zarafinsu.
Gwamnatin Kano ta kafa kwamitin koli mai mutum 23 domin sa ido kan rabon N8bn ga waɗanda gobarar kasuwar Singer ta shafa, tare da tabbatar da adalci da gaskiya.
Gwamna Muhammad Inuwa Yahaya ya yi ta'aziyyar rasuwar mahaddacin Kur'ani da ya rasu a Madina. Sheikh Daurawa da Pantami sun yi ta'aziyyar Usama Ahmad Musa.
Kwamitocin Majalisar Dokokin Amurka sun juyowa Najeriya kan zargin kisan Kiristoci, suna ba da shawarwari kan takunkumi da kare al’ummomin Kirista daga hare-hare.
NiMet ta ce za a samu ƙura mai kauri a Arewa maso Gabas da wasu sassan Arewa, yayin da ake hasashen tsawa da ruwan sama a wasu jihohin Kudancin Najeriya.
Masu zafi
Samu kari