Latest
Rahotanni daga jihar Zamfara sun tabbatar da cewa bam ya fashe a kan titin Gusau zuwa Funtua, babu wanda ya mutu amma lamarin da illata wata motar siminti.
'Yan ta'addan Boko Haram dauke da makamai sun kai wani harin ta'addanci a jihar Adamawa. 'Yan ta'addan sun kona gidaje tare da hallaka rayukan wasu mutane.
Dakarun yan sandan kasar Birtaniya sun yi nasarar cafke wani mutumi da ake zargin ya shiga masallaci da makamai a birnin Manchester, an fara gudanar da bincike.
Hukumar ICPC mai yaki da cin hanci da rashawa ta fito ta yi martani kan zargin cewa tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya zubar da jini a hannunta.
Babban jigo a jam'iyyar ADC mai adawa a Najeriya, John Odigie-Oyegun, ya yi karin haske kan harin da aka kai wa Peter Obi. Ya bayyana cewa an raunata mutane.
Rundunar yan sanda reshen jihar Ondo ta tabbatar da kai hari wata coci da tsakar dare, wayewar garin Laraba, mahara sun yi awon gaba da mutane shida.
Rabiu Kwankwaso da Gwamna Seyi Makinde suna gudanar da ganawa a Ibadan wanda ake hasashen na da alaka da zaben 2027, tare da hasashe kan kulla kawancen siyasa.
Yan Najeriya sun yi ta surutai bayan bidiyon Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani, yana ture Usman Ododo yayin ganawar gwamnonin da Bola Tinubu a Abuja.
A labarin nan, za a ji cewa hukumar tsaron farin kaya ta DSS ta sanar da dalilan da suka hana ta gurfanar da tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufa'i gaban kotu.
Masu zafi
Samu kari