Latest
Hukumar ‘yan sandan kasar Ghana sun kama wani dan kwallo kafa, Richard Gyamfi wanda aka fi sani da Fire Man da kawun mutane 3 a firjinsa a wuraren Sunyami.
Gwamnan jihar Benuwai, Samuel Ortom, ya nuna rashin jin dadin sa kan tafiyar hawainiya da gwamnatin shugaban ƙasa Buhari take yi a bangaren tsaron kasar nan.
EFCC ta kama wani Malam Ayu Sugum da ya amshi miliyoyi a hannun wani ma'aikaci Abubakar Bakura da sunan zai masa asirin zama attajiri cikin sati biyu a Borno.
Wata mata fasto ta tallafawa wata yarinya musulma 'yar shekaru 12 da kudaden da za ta kammala karatun sakandare. Mahaifiyar yarinyar ga zubar da kwallan dadi.
Wani dan majalisar jamhuriya ta hudu, Sanata Biyi Durojaye, ya mutu, wani rahoto da jaridar The Nation ta fitar. Ya amsa kiran Allah a safiyar yau, Talata.
Mun kawo abubuwan da ya kamata kowa ya sani a game da Sarkin Musulmi na 20, Sa'ad III. Mahaifinsa ya shekara 50 a kan kujerar Sarkin Musulmai, ya rasu a 1988.
Surukin Shugaban kasa Muhammadu Buhari, Ahmed Indimi, ya rubutawa matarsa Zahra Buhari kalamai masu dadi. Ya ce idan so hauka ne, ba ya fatan samun lafiya.
Kungiyar likitoci masu neman kwarewa ta kasa (NARD), ta maida martani game da hukuncin da kotu ta yanke ranar Litinin, tace sam bata san da zaman kotun ba.
Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya ba da tabbacin cewa za a karfafa babbar jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic Party don karbe mulki a 2023.
Masu zafi
Samu kari