Latest
Wani bidiyo ya bayyana wanda ke nuna lokacin da shugaban hukumar yaki da rashawa da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, Abdulrasheed Bawa ya fadi.
Shahrarren Malamin addini, Sheikh Ahmad Gumi, ya bayyana cewa tuni ya san Femi Fani Kayode mayaudari kuma makaryacin banza ne. Gumi yayi martani ne kan sauya sh
Kungiyar gwamnonin kudancin Najeriya ta bayyana cewa ya zama wajibi shugaban kasan Najeriya na gaba a 2023 ya kasance daga yankin. Kungiyar karkashin shugaban.
Mai bai wa shugaban kasa Muhammadu Buhari shawara na musamman kan harkokin siyasa, Babafemi Ojudu, bai ji dadi ba bayan Femi Fani-Kayode ya koma jam’iyyar APC.
Sanata Shehu Sani wanda ya wakilci mazabar Kaduna ta Tsakiya a Majalisa ta 8 daga 2015 zuwa 2019, ya koma jam'iyyar People’s Democratic Party (PDP), Daily Trust
Rundunar yan sandan jihar Katsina ta kama wata mata 'yar shekara 25 da ake zargi da yi wa ‘yan bindiga leken asiri kuma za ta gurfanar da ita a gaban kotu.
Rahotanni daga jihar Borno, sun bayyana cewa mayakan Boko Haram sun yiwa jerin gwanon sojoji Najeriya kwantan bauna a kan hanyar Maiduguri daga garin Monguno.
Tsohon ministan sufurin jiragen sama, Femi Fani-Kayode, ya sha alwashin tarkata gwamnonin jihohin Oyo, Bauchi da na Enugu zuwa jam'iyya mai mulki bayan komawa.
Jam’iyyar APC tana cigaba da mamaye jam’iyyun hamayya. Gwamnonin PDP 3 ne suka tsallako jirgin APC bayan sun ci moriyar PDP, wanda ya girgiza kowa a siyasa.
Masu zafi
Samu kari