Latest
Abdulmuminu Usman, Mai martaba Sarkin Katsina ya ce tunda ƴan bindiga sun zaɓi su rika kashe mutane 'suma bai dace a bar su da rai ba'. Sakin ya kuma koka kan j
Olusegun Obasanjo ya samu matsayi a AU, ya fara ziyarar karada Afrika domin kawo zaman lafiya a Djibouti, Eriteriya, Habasha, Somaliya, Kenya, Sudan da kewaye.
Hukumar Kula da Kadarorin Najeriya, AMCON, ta kwace katafaren gidan tsohon gwamnan jihar Kwara, Abdulfatah Ahmed da kudinta ta dara naira biliyan biyar, The Cab
Kotu a jihar Adamawa ta yanke wa wani Bala Hassan mai shekaru 25 daurin shekaru 2 a gidan gyaran hali bayan ya kira ‘yan sanda da barayi. An yanke masa hukuncin
Wasu fusatattun matasa a yankin Isa, sun kone gidan kwamishinan tsaron jihar Sokoto, Garba Moyi, bisa ƙin halartar taron lalubo hanyar magance matsalar tsaro.
Kungiyar cigaban katafawa ta jihar Kaduna, ACDA ta koka da yadda 'yan fashin daji suka kewaye yankunansu, Shugaban kungiyar Dr. Samuel Achie ya sanar da hakan.
Wasu miyagun mutane ɗauke da makamai sun sake kai hari Otal a babban birnin tarayya Abuja, sun hallaka jami'an ɗan sanda ɗaya tare da jikkata wasu mutum uku.
Mr Samuel Ortom, gwamnan jihar Binuwai, ya jefi gwamnatin tarayya da wani zargi kamar yadda SaharaReporters ta ruwaito. A cewar Ortom, gwamnatin tarayya tana tu
Rundunar yan sanda ta jihar Kano ta kama wasu mutane uku da ake zargin sun sharba wa wani Mohammed Sulaiman wuka inda hakan ya kai ga ajalin sa sannan suka gudu
Masu zafi
Samu kari