Latest
Mojtaba Khamenei ya tsira daga harin da Amurka da Isra'ila suka hada baki suka kai kasar Iran, inda suka kashe Ayatollah Ali Khamenei a karshen makon da ya wuce.
A labarin nan za a ji cewa Tsohon Kwamishinan albarkatun ruwa na jihar Kano, Umar Haruna Doguwa, ya koma kujerar shugaban APC shekaru 10 da mikawa Abdullahi Abbas.
Sojojin juyin juya halin Musulunci na Iran sun tabbatar da harba makamai masu linzami guda 40 kan Amurka da Isra'ila. Amurka ta ruguza hedkwatar IRGC.
Wasu Amurkawa da suka makale a kasashen Gabas ta Tsakiya na korafi, suna bukatar shugaba Donald Trump ya tallafa musu su koma gida bayan hare-haren Iran.
Ofishin Jakadancin Amurka da ke Abuja ya soke duk shirin ba da biza na ranar Laraba, 4 ga Maris, 2026, saboda yiwuwar zanga-zanga mai alaƙa da rikicin Iran
A labarin nan za a ji cewa kasar Isra'ila ta ci gaba da barazana ga jamhuriyyar Musulunci ta Iran bayan ta samu damar hallaka jagoran addinin kasar, Khamenei.
Izala ta dakatar da Sheikh Alkali Zaria daga tafsiri a Damaturu. Malamin ya ba da haƙuri bayan "kalaman jafa'i da tsinuwa ga shugabanni da jami'an tsaro".
Gwamnatin Amurka ta saki sunaye da hotunan sojojin Amurka da Iran ta kashe a harin da ta kai musu a kasar Kuwait. 'Yan Amurka sun nuna damuwa tare da ta'aziyya.
Ayatollah Ali Khamenei, jagoran addini a Iran, ya mutu a hare-haren sojin Amurka da Isra’ila, yana mai da hankali ga yawan mutanen da suka rasa rayukansu.
Masu zafi
Samu kari