Latest
Kasar Kanada ta bayyana cewa tana ganin hare-haren Amurka da Isra'ila kan Iran sun karya dokar kasa da kasa, ta nemi a nemi masalaha a Gabas ta Tsakiya.
Babban basarake mai rike da sarautar Oluwo na Iwo, Abdulrosheed Akanbi, ya yi magana kan yakin Amurka da Iran. Ya bayyana abin da ya kamata Trump ya yi wa Iran.
Wani jirgin ruwan yakin Amurka wanda ke tafiya a karkashin ruwa ya nutsar da wani jirgin ruwan yakin Iran. An samu asarar rayuka ma'aikata da dama.
Ma'aikatar tsaron Amurka ta yi ikirarin cewa dakarun kasar sun yi ajalin wanda ke jagorantar rundunar da ke kitsa yadda za a ga bayan shugaban kasa, Donald Trump.
Makaman Iran sun daki Tel Aviv bayan sun ratsa ta babbar garkuwar tsaron Isra'ila, watau Iron Dome. An kashe mace 1 yayin da Amurka ta farmaki Tehran da Qom.
Sanata mai wakiltar Edo ta Arewa, Adams Oshiomhole ya yi magana kan laifuffukan siyasa. Sanata Adams Oshiomhole ya ce ba su kai mutum Jahannama ba.
Tsohon shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo ya musanta labarin da ake yadawa a kafafen sada zumunta cewa ya mutu, ya ce lokacin barinsa duniya bai yi ba.
Sufeto Janar na ‘yan sandan Najeriya, Tunji Disu, ya kafa kwamitin mutum bakwai domin tsara yadda za a aiwatar da tsarin ‘yan sandan jihohi a Najeriya
Primate Elijah Ayodele, jagoran cocin INRI Evangelical Spiritual da wuya Amurka da Isra'ila su iya yin nasara a kan Iran bayan kasahe Ayatollah Khamenei.
Masu zafi
Samu kari