Latest
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Litinin ya bude taron kwanaki biyu na duba kwazo da ayyukan ministocinsa a Abuja yayi da ake ta rade-radin zai kori wasu.
Rahotanni daga jihar Kano, sun tabbatar da cewa majalisar malaman addinin musulunci ta dakatar da shugabanta, Sheikh Khalil, saboda saka al'amurran siyasa.
Fasto Mbaka ya bayyana cewa, Ubangijinsa ya aiko shi wajen Buhari kan cewa, siyo jiragen yaki ya isa haka, ya kamata shugaban ya mai da hankali kan wasu abubuwa
Okezie Ikpeazu, gwamnan jihar Abia, ya ce 'yan awaren Indigenous People of Biafra (IPOB) ba su kai 'yan bindigan arewa maso gabas ko arewa ta yamma gurbata ba.
Dakarun soji sun ragargaji yan bindiga aƙalla 32 a jihar Neja, waɗanda suka gudo daga ruwan bama-baman sojoji a jihar Zamfara, maharan sun hallaka yan sanda 5
Hukumar bincike kan rashawa da sauran laifuka mai zaman kan ta, ICPC, ta gayyaci tsohon hadimin shugaban kasa, Okoi Obono-Obla, bisa laifin amfani da takardun
Kungiyar Save the Children International ta ce auren wuri yana kashe fiye da yara mata 60 a ko wacce rana, kungiyar ta tallafa wa yara mata ta duniya ta bayyan
Masu garkuwa a ƙaramar hukumar Birnin Gwari a jihar Kaduna sun fara tambayar dafaffen abinci a matsayin kuɗin fansa. Ƴan bindigan sun janye kai hare-hare a wasu
Gwamnatin jihar Neja ta umarci duk mai sha'awar neman wani muƙami a cikin jam'iyya daga cikin yan majalisar zartarwa, ya gaggauta mika takardar yin murabus.
Masu zafi
Samu kari