Latest
Bola Tinubu, jigon jam'iyyar APC, ya ce Allah ne kadai zai iya hukunta lokacin da karshen rayuwarsa zai zo,Tinubu ya ce da farko ya tsorata, yanzu kuwa ba haka.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya aika wa Sarki Abba ta’aziyya na rashin tsohuwarsa. Buhari ya tura wakilai wajen jana’izar Aishatu Abba, bai samu zuwa ba.
Jami'an yan sanda reshen babban birnin tarayya Abuja, sun yi ram da wasu mutum biyu da suke zargin na aikin kaiwa yan bindiga kayayyakin Abinci a yankin Kuje.
Timi Frank ya ce man fetur da lantarki za su tashi, ko da ana kukan babu kudi. Yace gwamnati za ta shigo da haraji a 2022 duk da mutane na cikin fatara a yau.
Kungiyar masu son kafa kasar Biafra ta IPOB, ta haramta cin naman shanu a yankin kudu maso gabas. Haramcin zai fara aiki ne a watan Afirilun shekara mai zuwa.
Wata gudaniya mai zaman kanta ta buga wani littafi, ta sanya ma littafin suna Boko Halal domin ta yaki akidun munana irin na 'yan Boko Haram a yankunan Borno.
Shugabannin NUPENG sun dauki mataki a kan yajin-aiki saboda rashin kyawun tituna Direbobin motocin mai sun hakura da batun shiga yajin-aiki a fadin Najeriya.
Gwamnatin Buhari ta ware miliyoyin kudi domin aikin wutan Mambilla a 2022. A kasafin kudin da aka yi, kudin da za a kashe wajen sayen motoci ya kai Naira biliy
Shugaban cocin Living Faith Worldwide wanda aka fi sani da Winners Chapel International, Bishop David Oyedepo, an bayyana shi daga cikin 'yan Najeriya da suka.
Masu zafi
Samu kari