Latest
Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ya gana da shugaban ƙungiyar dattawan arewa (NEF), Farfesa Ango Abdullahi, a Zariya kan kudirinsa na tsayawa takara a 2023.
Gwamnatin jihar Kwara ta dakatar da wani shugaban makarantar Larabci bisa wani laifin da ake zargin ya faru a wata makarantar Larabci a jihar. An kafa kwamiti.
Miyagun 'yan bindiga sun sace shugaban ƙungiyar matasa (NYCN) reshen ƙaramar hukumar Odogbolu, jihar Ogun, sun nemi 'yan uwa su tattara musu miliyan N-30m.
Mataimakin shugaban ƙasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ya yi ikirarin cewa a wannan zamanin babu ɗan siyasar da yafi shigaba Buhari kaurin suna da nagarta a Najeriya
Wata jami'a ta sanyawa wani sashe daga cikinta sunan shahararriyar mawakiyar Hausa ta Arewa, marigayiya Halima Malam-Lasan da aka fi sani da Magajiya Danbatta.
Mun kawo sunayen Mark, Dino, Makarfi da sauran kusoshin PDP da ake yi wa harin Shugaban Jam’iyya. Ana rade-radin cewa Sanata Dino Melaye yana sha’awar rike PDP.
Tun bayan katse hanyoyin sadarwa a jihar Katsina, yan bindiga sun cigaba da cin karen su babu babbaka kasancewar mutane basu da hanyar neman ƙarin jami'ai.
Fadar shugaban na son a ware mata sununun dukiya har N1.6 biliyan domin siyan sabbin ababen hawa da bangarorinsu. Hakan na kunshe a kasafin kudin shekarar gaba.
Ministan watsalabarai da al'adu ya bayyana cewa, babu wani banbanci tsakanin 'yan ta'addan IPOB da kuma 'yan bindigan da suka addabi mutane da dama a Najeriya.
Masu zafi
Samu kari