Latest
Farfesa Wole Soyinka yace ana ji, ana gani, Najeriya tana wargajewa a gaban idansu. Farfesan yace duk mai jiran mafita daga gwamnatin nan, bai kama hanya ba.
Dakarun sojin Najeriya da ke aiki da rundunar Operation HADIN KAI sun halaka wasu 'yan ta'adda tare da samo a kalla motocin yaki biyu tare da buhunan taki 622.
A jiya ne Dr. Olusegun Mimiko da magoya bayansa suka amince su sauya-sheka zuwa jam’iyyar PDP. Shugaban jam’iyyar ZLP, Joseph Akinlaja, ya bada wannan sanarwa.
Rt. Hon. Aminu Waziri Tambuwal yace jam’iyyar PDP ta fara namijin kokarin karbe mulkin kasar nan a zaben 2023. Gwamnan na jihar Sokoto ya bayyana wannan a Ondo.
Hukumar tsaro ta NSCDC ta tura runduna ta musamman ta mata zuwa makarantu a fadin kananan hukumomi 21 da ke jihar Adamawa domin bayar da cikakken tsaro gare su.
Shugaban kungiyar kiristocin Najeriya ta CAN ya ja kunnen jam’iyyun siyasa akan tsayar da ‘yan takarar su duk masu addinai daya a zaben 2023 da ke karatowa. Ya
Dakta Uchechi Iweala ya yi wa wani Bawan Allah aiki a gadon bayansa a Maryaland.Tsohuwar Ministar kudin Najeriya, Ngozi Okonjo-Iweala ce ta hafi wannan likita.
Jami'an hukumar gyaran gidan gyaran hali, 'yan sanda da rundunar soji a ranar Alhamis sun bankado wani yunkurin balle gidan gyaran halin da mazauna cikinsa.
Usman Alkali Baba yace bai samu wata takarda a ofishinsa da ta ke rokon a damka DCP Abba Kyari domin bincike ba. IGP ya bayyana wannan a fadar Aso Villa dazu.
Masu zafi
Samu kari