Latest
Hukumar kula da ingancin kwayoyi da magunguna ta ƙasa, NAFDAC, tace ta kammala shirye shiryen kawo ƙarshen masu tallan magunguna akan hanya a jihar Kaduna.
Sakatariyar din-din-din ta ma'aikatar ruwan sha, Mrs Esther Didi Walson-Jack, ta bayyana gaban Kwamitin Mambobin majalisar dattawa kan basussukan gida da waje.
Tsohon sanatan Akwa Ibom ta kudu, Nelson Effiong, ya shafe tsawon kwanaki 50 a tsare, tun bayan da wasu 'yan bindiga suka yi garkuwa da shi a watan Satumba.
Dr Obiora Okonkwo, Dan takarar gwamna na jam'iyyar Zenith Labour Party (ZLP) da za a yi a ranar 6 ga watan Nuwamba, ya zubar da hawaye a yayin da ya ziyarci gar
Tashin hankali! wani barawon wayoyin wutar lantarki ya gamu da ajalinsa yayin da yake satar wayoyin wuta daga transforma mallakin kamfanin wuta ta Kano (KEDCO).
Rahotan dake hitowa daga jihar Filato a arewacin Najeriya, ya bayyana cewa yan majalisa sun kada kuri'ar tsige kakakin majaliaar dokoki tare da maye gurbinsa
Tsohon ministan sufurin jiragen sama, Femi Fani-Kayode ya ce Sheikh Gumi ya fi marigayan shugabannin Boko Haram, Shekau da Al-Barnawi ta'addanci a doron kasa.
Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayo Fayose, ya ce dansa bai da wani dalili na cin amanar amaryarsa saboda tana da kyau da shafaffen tumbi da kuma fararen hakora.
Wani dan Najeriya mai suna Sikiru Oluwaseun Jamiu ya shiga hannun jami'an yan sanda kan laifin turawa matar aure mai suna Opeyemi Adegbesan sakon "Ina Kwana Bab
Masu zafi
Samu kari