Latest
Rundunar sojin Iran ta IRGC ta yi wa Donald Trump martani game da maganar tsayar da yaki da ya ke cewa za a yi a 'yan kwanaki masu zuwa. Sun ce sun yi wa Amurka illa
A labarin nan, za a ji cewa mashahuran masu kudin Najeriya sun ci gaba da zama a jerin manyan attajirai da ake da su a Afrika bayan karuwar dukiyarsu a 2025.
Mayakan kungiyar Boko Haram sun kaddamar da hare-hare kan sansanonin sojojin Najeriya a jihar Borno, wadanda suka jawo asarar rayukan kwamandoji.
Ma'aikatar lafiya ta Isra'ila ta tabbatar da cewa kusan mutane 200 na kwance a qsibiti sakamakon hare-haren da Iran ta kaddamar a cikin awanni 24.
Yakin Iran da Amurka/Isra'ila ya tayar da hankali a tsakanin jami'an gwamnatin Trump saboda tashin farashin man fetur a Amurka da sauran kasashen duniya.
Wasu sanatoci na jam'iyyar Democrats a kasar Amurka sun bukaci a gudanar da bincike kan wani hari da ake zargin dakarun sojojin kasar sun kai a Iran.
Gwamnatin Donald Trump ta gargadi Afghanistan game da kama wasu 'yan Amurka. Amurka ta ayyana Afghanistan a matsayin kasa mai kama mutane bisa zarge-zarge.
Mayakan kungiyar Hezbollah da ke kasar Lebanon sun yi wa dakarun sojojin Isra'ila kwanton bauna yayin da ake ci gaba da fada. Sun lalata kayan aikinsu.
Sanata Lindsey Graham ya abokan hulda da Amurka Gabas ta Tsakiya inda ya yi mamakin yadda suka ki taya ƙasarsa da Isra'ila yakar Iran a rikicin da ake yi.
Masu zafi
Samu kari