Latest
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban Amurka Donald Trump ya lashi takobin hana Iran rufe mashigar Hormuz inda kusan 20% man fetur na duniya ke wucewa
Gwamna Dauda Lawal na Zamfara ya sauya sheka zuwa APC. A sanarwar da ya fitar, gwamnan ya bayyana manyan dalilan ficewarsa da PDP tare da shiga APC.
Shugaban Amurka, Donald J. Trump ya bayyana cewa kasarsa da hadin gwiwar Isra'ila sun yi nasarar lalata duk wani karfi na Iran, don haka an kusa dakatar da yaki.
Babban basarake, Oluwo na Iwo, Oba Abdulrosheed Akanbi, ya aika da sako ga sabon jagoran addinin kasar Iran, Mojtaba Khamenei, biyo bayan nadin da aka yi masa.
Kasar China ta gargadi kasashen Amurka da Isra'ila kan kai farmaki kan sabon jagoran addinin Iran, Mojtaba Khamenei, ta ce lamari na ja cikin gida.
Amurka ta nuna damuwa kan wasu hare-hare da Isra'ila ta kai kan kasar Iran. Hare-haren sun jawo alakar manyan kawayen guda biyu na iya samun matsala.
Matatar Dangote da ke jihar Legas ta sake kara farashin kowace litar fetur zuwa N1,175 a matakin sari ga yan kasuwa, ta kuma kara farashin man dizal.
'Yan ta'addan kungiyar Boko Haram sun kai wani harin ta'addanci a jihar Borno. Harin na 'yan ta'addan ya jawo an hallaka kwamandan rundunar sojoji.
Mataimakin gwamnan jihar Zamfara, Mani Malam Mummuni ya sanar da sauya shekar Gwamna Dauda Lawal daga PDP zuwa jam'iyyar APC mai mulkim Najeriya.
Masu zafi
Samu kari