Latest
Shugaban ƙasar Rasha, Vladimir Putin, ya tattauna ta waya da shugaban Iran, Masoud Pezeshkian yayin da ake ci gaba da yaki a tsakanin kasar da Isra'ila.
Amurka ta lashi takobin kaddamar da mugayen hare-haren da Iran ba ta taba gani ba a yau. Iran daita ƙi yarda da batun tsagaita wuta yayin da asarar rayuka ke ƙaruwa
Karamin ministan tsaro na ƙasa, Bello Matawalle, ya yaba sauyin sheƙar gwamnan Zamfara, Dauda Lawal, daga jam’iyyar PDP mai adawa zuwa APC mai mulki.
Shugaban Majalisar tarayyar Turai, Antonio Costa ya bayyana bisa abubuwan da ke faruwa a kasuwar duniya, Rasha ta fi amfana da yakin Iran, Amurka da Isra'ila.
Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya ce Iran na da makamai masu linzami fiye da yadda aka zata, yana zargin cewa kasar na shirin kai hari kan kasar.
Hukumar masallacin Malam Bako a Maiduguri ta karyata rahoton dasa bam. Rundunar 'yan sanda ta gargaɗi jama'a kan yaɗa labaran ƙarya a jihar Borno.
Firaministan kasar Isra'ila, Benjamin Netanyahu ya roki al'ummar kasar Iran da su canza tsarin gwamnatin kasarsu, yana mai cewa su ke da ikon kawo sauyi.
Kotun daukaka kara ta zartar da hukunci a shari'ar da ake yi da gwamnan jihar Ondo, Lucky Aiyedatiwa, kan bukatar sake neman wa'adi na uku a kan mulki.
A labarin nan, za a ji cewa Lauyan Nasir El-Rufa'i ya yi magana bayan wani rahoto da aka danganta da jami'in ICPC na gano kadarorin tsohon gwamna a Masar,
Masu zafi
Samu kari