Latest
Kasar Koriya ta Arewa, karkashin shugaba Kim Jong Un ta nuna goyon baya ga Mojtaba Khamenei tare da caccakar Amurka da Isra'ila kan kai hari Iran.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin Najeriya ta sanar da cewa ta fara taimakon 'yan kasarta da ke son barin Iran yayin da yakin Gabas ta Tsakiya ke gudana.
Russia ta musanta zargin bayar da bayanan sirri ga Iran a kan kadarorin sojojinta a Gabas ta Tsakiya, bayan tattaunawar Donald Trump da Vladimir Putin.
Wasu kasashen duniya sun ki karbar jakadun Najeriya da shugaba Bola Tinubu ya tura a ranar 6 ga Maris, 2026 saboda yana da kasa da shekara biyu a kan mulki.
A labarin nan, za a ji cewa hukumar ICPC ta samo sabon umarnin kotu da zai ba ta damar ci gaba da binciken Nasir El-Rufa'i a tsare na kusan mako biyu.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar sojin ruwan Amurka ta sanar da cewa jami'anta ba za su iya raka jiragen mai da ke son wucewa ta Hormuz ba a yanzu.
Ma'aikatar yakin Amurka ta sanar da cewa an kashe jikkata mata sojoji 140 a yaki da Iran. Wata majiya ta ce akalla sojojin Amurka 150 ne suka jikkata a yaki da Iran.
Iran ta daki Tel Aviv da makaman linzami, mutane 2 sun mutu. Hezbollah ta daki makarantar yara yayin da Netanyahu ya lashi takobin kawo karshen mulkin Iran.
Malamin addini Sheikh Ahmad Mahmud Gumi ya ce gwamnatin Najeriya ta san sunayen ‘yan ta’adda da wuraren da suke boye, yana jaddada tattaunawa da kungiyoyin.
Masu zafi
Samu kari