Latest
Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi na shirin barin PDP zuwa APC a wannan makon. Shugaba Tinubu ya ba shi tsauraran sharuɗa ciki har da ba Seyi Tinubu haƙuri.
Rundunar Juyin Juya Hali ta Iran ta yi barazanar kashe Benjamin Netanyahu bayan harin da ya kashe Ayatollah Khamenei, rikicin ya kara tsananta tsakanin kasashen.
Ɗan majalisar California, Matt Haney, ya gabatar da kudirin doka AB 2017 domin ayyana ranakun Babbar Sallah da Karamar Sallah a matsayin hutun hukuma
Iran ta harba makamai masu linzami da jiragen yaki marasa matuki zuwa Hadaddiyar Daular Larabawa, lamarin da ya jikkata mutane sama da 140 ciki har da ‘yan Najeriya
Ministan harkokin waje na Iran,Abbas Araghchi ya tabbatar da cewa babu wata matsala a tattare da jagoran addinin kasar, Mojtaba Khamenei bayan ya ji raunuka.
Shugaba Tinubu ya naɗa Fola Adeola shugaban kwamitin garambawul ga fannin man fetur. Manufar ita ce jawo jarin $10bn da gyara tsarin makamashin Najeriya.
Isra'ila ta kashe Janar Abdullah Jalali Nasab a Tehran. Wannan hari na cikin kamfen din ruguza leken asirin Iran yayin farmakin Operation Roaring Lion.
Gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta karu da tallafin sojoji daga Amurka bayan Shugaba Donald Trump ya zargi kashe Kiristoci a Najeriya wanda ya tayar da hankula.
Rahotanni sun nuna cewa gwamnatin Amurka karkashin Donald Trump da ta Iran sun ki yarda da kokarin wasu kasashe na komawa teburin tattaunawa da tsagaita wuta.
Masu zafi
Samu kari