Latest
Gwamnan Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya dauki mataimakinsa a matsayin ‘Dan takarar APC a 2023. Nasir Gawuna shi ne wanda ake tunanin zai rikewa APC tuta.
Shugaban hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa, INEC, Farfesa Mahmud Yakubu, ya ce ba zai yuwu ya nemi takarar shugaban ƙasa ba, ya maida hankali kan shirya zaɓe
Ministan Harkokin Mata da Ayyukan Cigaba, Dame Pauline Tallen, ta ayyana niyarta na yin takarar kujerar sanata a mazabar Plateau South a babban zaben 2023. Shig
An yi wa kanin Aisha Buhari, Mahmud Halilu Ahmad da aka fi sani da Modi nadin sarautar gargajiya a masarautar Adamawa. Lamidon Adamawa, Dr Muhammadu Barkindo Al
Gabanin zaben fidda gwani na shugaban kasa na jam’iyyar APC mai mulki, akalla ‘yan jam’iyyar 23 ne suka bayyana sha’awarsu na son maye gurbin Shugaba Buhari.
Akwai hasashen cewa ficewar Abdulmumin Jibrin Kofa daga jam’iyyar All Progressives Congress (APC) zai janyowa Bola Ahmed Tinubu abubuwa da dama a zaben 2023.
Dan majalisar wakilai na tarayya daga Jihar Kano, Abdulkadir Jobe, ya yi murabus daga jam'iyyar ta All Progressives Congress (APC) mai mulki a kasa, Premium Tim
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya nuna al'ajabi kan yadda yan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC ke cewa za su ci gaba da kyawawan aikin shugaba Buhari.
Mataimakiyar gwamnan jihar Kaduna, Hadiza Balarabe, ta hakura da takararta, ta nuna goyon bayanta ga dan takarar gwamna da Gwamna Nasir El-Rufai ke goyon baya.
Masu zafi
Samu kari