Latest
Hukumar lura da wutan lantarkin Najeriya NERC ta bayyana cewa bata bada izinin kara farashin wuta ba tukunna. Shugaban hukumar, Garba Sanusi, yayin hira da mane
Shugaban majalisar kungiyoyin kamfen dan takaran shugaban kasa, Bola Tinubu, Hanarabul Abdulmumini Jibrin ya sanar da fitarsa daga jam'iyyar All Progressives.
Mataimakin shugaban kasa kuma mai niyyar takara kujeran shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ya bayyana cewa akwai siyasa da yawa cikin lamarin tsaro a kasar.
Adamu Garba II, matashin nan da yake harin shugaban kasa ya bayyana hanyar da gwamnatinsa za ta bi, domin gyara sha’anin ilmi, ya kawowa iyaye sauki a Najeriya.
Gwamna David Umahi na jihar Ebonyi ya bayyana cewa ya gano alamun motsin Buhari na nuni da yankin da yake son wanda zai gaje shi ya fito karkashin inuwar APC.
Makonni biyu da sace su, har yanzu yan bindiga basu sako mai taimakon talakawa, Injiniya Ramatu Abarshi da diyarta da direbanta da suka sace a jihar Kaduna ba.
Gwamnan babban bankin Najeriya CBN, Godwin Emefiele, ya yi magana karon farko kan maganar sayan Fam na takara kujerar shugaban kasa karkashin jam'iyyar APC.
Kungiyar AON ta ce dakatarwar za ta fara aiki ne daga ranar Litinin mai zuwa, saboda karin farashin man jiragen sama da aka yi a kan Naira 700 kan kowace lita.
Alhaji Sani Sha’aban, wani dan takarar gwamna a Jihar Kaduna karkashin jam’iyyar APC ya nuna rashin amincewarsa da dan takarar gwamnan da Nasir El-Rufai, gwamna
Masu zafi
Samu kari