Latest
Mazauna Takakume da ke Karamar Hukumar Goronyon Jihar Sokoto, sun kadu da ganin fuskar wani tsohon makwabcinsu a matsayin jagoran ’yan bindigar da suka hare su.
Mambobin majalisar zartarwa ta Kungiyar Malamai masu Koyarwa ta Jami'o'in Najeriya a halin yanzu sun shiga ganawa. Mamban NEC din ya ce ta yuwu su sake zarcewa.
Masu ruwa da tsakin jam'iyyar APC na jihar Kano sun bai wa gwamna Abdullahi Umar Ganduje damar takara Sanata na arewacin jihar Kano shi kadai kada wani ya nema.
Kamfanonin jiragen sama na Najeriya sun dakatar da hukuncinsu na gurgunta bangaren sufurin jiragen sama na Najeriya ta hanyar tafiya yajin aiki a ranar Litinin.
Gwamna Abdullahi Ganduje ya umarci sakatariyar jam’iyyar APC ta jihar Kano da ta warware korafe-korafen da ya tilasta wa Abdulmumin Jibrin Kofa sauya sheka.
Hukumar yaki da fasa-kwabrin miyagun kwayoyi (NDLEA), a samame daban-daban,ta kama wasu mata biyu masu juna biyu da wani mai aski da ake zargi da safarar kwaya.
Mataimaki na musamman ga shugaban kasa Muhammadu Buhari a fannin yada labarai da sadarwa mai dogaro da fasahar zamani, Bashir Ahmad, ya siya fom din takara.
Tsohon Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Kano, Alhassan Rurum, ya fice daga jam'iyyar All Progressive Congress, APC. Rurum, wanda a yanzu shine ke wakiltan mazaba
Gwamnan Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya dauki mataimakinsa a matsayin ‘Dan takarar APC a 2023. Nasir Gawuna shi ne wanda ake tunanin zai rikewa APC tuta.
Masu zafi
Samu kari