Latest
Mambobin kungiyar tarayyar Turai sun bayyana cewa ba za su karbi bukatar Amurka na tura sojoji su raka jiragensu na ruwa zuwa mashigar Strait of Hormuz ba
Shugaban rundunar sojojin ruwan Iran, Rear Admiral Shahram Irani, ya sha alwashi kan harin da Amurka ta kai wanda ya kashe sojojin ruwan Iran a teku.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi magana kan yakin da kasarsa ke y sa Jamhuriyar Iran. Trump ya bayyana cewa ya yi mamakin abin da ya gani.
Rundunar sojin Amurka da ke Gabas ta Tsakiya ta sanar da cewa sama da sojojin amurka 200 Iran ta jikkata a yakin da suke a kasashe bakwai da suka hada da Saudiyya.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon ɗan takarar Shugaban ƙasa, Rabi'u Musa ya bayyana matukar takaici da damuwa game da harin bama-bamai a Maiduguri.
Gwamnatin Kano ta yi karin bayani game da shirin hawan sallah da aka ce ta ce ba ruwanta da shirin hawan da Muhammadu Sanusi II ya ce zai yi a Kano.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban kasar Iran, Masoud Pezeshkian ya yi martani game da kalaman Shugaban Amurka Donald Trump kan cewa an neman a yi sulhu.
Rundunar 'yan sandan jihar Borno ta ce harin kunar bakin waken da aka kai Maiduguri ya yi sanadiyyar mutuwar mutum 23 da jikkata sama da mutum 108.
A labarin nan, za a ji cewa Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno ya aiko da sakon jaje da ta'aziyya ga mutanen da harin ƴan Boko Haram ya rutsa da su.
Masu zafi
Samu kari