Latest
Yayin da Amurka ke tunanin ta raunata shi, watakila ma ya mutu, an samu sanarwar da ke nuna Mojtaba Khamenei ya nada mai ba shi shawara kan harkokin soji.
An samu fashewar wani bama-bamai a birnin Maiduguri na jihar Borno. Fashewar bama-baman ta auku ne a wasu wurare daban-daban na cikin babban birnin.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya sanar da cewa shugabar ma'aikatan fadar gwamnatin Amurka, Susie Wills, ta kamu da wata cuta. Ya ce za ta ci gaba da aiki.
Hukumomin kasar Saudiyya sun bukaci a fita dubam jinjirin watan karamar Sallah, Shawwal daga ranar Laraba, 29 ga watan Ramadan daidai da 18 ga Maris, 2026.
Babban jami'in tsaron Iran, Ali Larijani, ya aika da sako ga kasashen Musulmi kam yakin da ake yi a Gabas ta Tsakiya. Ya jefa musu tambayoyi masu zafi.
Gwamnatin Amurka ta tabbatar da cewa da yiwuwar a samu jinkiri a ziyarar da Shugaba Donald Trump zai kai China, ta ce sai dai a canza lokacin tafiyar.
Iran ta harba makamai masu linzami zuwa kasar Isra'ila. Makaman sun sauka a wasu wurare da dama na Isra'ila. Makaman sun yi barna a wasu wurare da dama.
Babban bankin kasa watau CBM ya bukaci yan Najeriya su killace lambobin sirri na ATM da na manhajar bankunansu don kaucewa yan damfara da masu zamba.
Rikicin da ake yi a Gabas ta Tsakiya na ci gaba da fadada. Amurka da Isra'ila na ci gaba da kai hare-hare kan Iran yayin da take mayar da martani.
Masu zafi
Samu kari