Latest
Wani malamin addini, Sheikh Ekrima Sabri, ya fitar da fatawa yana kira ga Musulmi su gudanar da sallar Idi kusa da masallacin Kudus da aka rufe a Isra'ila.
An yada wasu rahotanni masu nuna cewa an dauki jagoran addini na Iran, Mojtaba Khamenei, zuwa Rasha don jinya. Jakadan Iran a Rasha ya yi bayani.
Shugaban kasar Iran, Masoud Pezeshkian, ya ce tattaunawar tsagaita wuta ba ta da amfani muddin babu tabbacin cewa ba za a sake kai hare-hare ba a kasar.
An shiga rudani kan batun mutuwar shugaban Majalisar tsaron Iran, Ali Larijani bayan sanarwar da Isra'ila ta fitar, an ga ya wallafa sako a shafinsa.
Isra'ila ta fito ta yi ikirarin yin barna ga Jamhuriyar Musulunci ta Iran. Ministan tsaron Isra'ila, Israel Katz, ya ce za su ci gaba da kai hare-hare a Iran.
Gwamnatin kasar China ta bayyana shirinta na kai wa mutanen Iran da wasu kasashe 3 a Gabas ta Tsakiya tallafin jin kai domin rage masu radadin yakin da ake.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya sha alwashin murkushe 'yan ta'addan Boko Haram bayan kai hare hare wurare uku a birnin Maiduguri da dare.
Majiyoyi sun bayyana gargadin da aka yi wa shugaban kasar Amurka, Donald Trump, kafin fara yaki da Iran. Trump ya fito ya ce ya yi mamakin martanin Iran.
A labarin nan, za a ji cewa Iran ta sha alwashin saka kafar wando daya da Amurka game da batun kisan dalibai, musamman mata a kasar a yakin da ake gwabzawa.
Masu zafi
Samu kari