Latest
Alkalin kotun laifuka na musamman, Justis Oluwatoyin Taiwo, ya yankewa Bolarinwa Abiodun, wani janar din soja na bogi hukuncin shekaru bakwai a gidan yari.
An yi karamar dirama a yayin zaman kotu kan shari'ar, Sheikh Abduljabbar Kabara, a ranar Alhamis yayin da lauyan malamin, Dalhatu Shehu ya fice ya bar kotun.
Wata kungiya dake taya tsohon mataimakin shugabankasa Alhaji Atiku Abubakar yakin neman zaben a jam’iyyar PDP, a zaben mai zuwa, ta nesanta kanta da rikicin
Bayan tabbatar da ba zasu samu zuwa sauke farali ba a bana, Wanianiyyaci ya sanya farin haraminsa, ya fara gudanar da aikin hajjinsa a sansanin Alhazai na Kano.
Gwamnatin jihar Anambra ta rusa cocin Mountain of Holy Ghost Intervention and Deliverance da ke hannun fasto Chukwuemeka Ohanaemere da aka fi sani da ‘Odumeje’
Gobara ta lakume rayukan wasu ma’auratan likitoci, Dr Auta Gidado da matarsa Dr Amina Ahmad.Har zuwa mutuwarsu, su dukka suna aiki ne a karkashin UMTH, Borno.
Bayan kazamin harin da 'yan ta'adda suka kai gidan Yarin Kuje, wata majiya ta ce an yi ram da yan sanda biyu sun yi magana da yan ta'addan da suka tsere a harin
Wasu mazauna kauyukan Katsina sun ce jami’an tsaro da ke cikin ayarin shugaban kasa basu yi musayar wuta da yan ta’addan da suka auka masu a jihar Katsina ba.
Mun ji karatun da Sani Rijiyar Lemu ya fayyace sabanin da ake samu game da hukuncin ware ranar Juma’a da azumi, ya fadi abin da Musulunci ya ce kan azumin.
Masu zafi
Samu kari