Latest
A labarin nan, za a ji yadda jami'an ƴan hukumar kwastam na Najeriya suka samu nasarar kama wani jami'in ɗan sandan ƙasar waje da makami a iyakar jihar Katsina.
Iyabo Obasanjo, diyar Olusegun Obasanjo ta yi murabus daga APC a Ogun bayan ta zargi shugabannin jam’iyyar da nuna mata rashin adalci a zaben fidda gwani.
Rundunar tsaron Isra'ila ta sanar da cewa ta kai hare-hare Iran bayan harin da Iran ta kai mata. Iran ta sanar da cewa ta kaikarin hare-hare Isra'ila.
Hauhawar farashin gas a Abuja ya tilasta wa gidaje da masu sana’o’in abinci komawa amfani da gawayi da itace yayin da mazauna suka bukaci gwamnati ta dauki mataki.
An shigar da jam'iyyar adawa ta NDC da Rabi'u Kwankwaso da Peter Obi ke cikinta kara kotu kan zargin cewa ta karya sharadin zama jam'iyyar siyasa a Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa hukumar Hisbah reshen jihar Kano ta bayyana shirin da ta fara wajen tabbatar da lafiya masoya 3,000 da suka shiga shirin auren gata.
A labarin nan, za a ji rundunar IRGC ta ƙasar Iran ya sanar da dalilanta na kai hare-haren makamai masu linzami zuwa Isra'ila yayin da ake kokarin a tsagaita wuta.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya tanka wa Babachir Lawal, ya ce tsohon sakataren gwamnatin Najeriya na neman raba kan yan Najeriya.
Tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya, Babachir Lawal, ya ce ya fice daga ADC ne saboda rashin adalci a zaɓukan cikin gida da ya ce an karkatar da alakarta.
Masu zafi
Samu kari