Latest
Wani rahoto da hukumar NISO ta fitar ya nuna cewa fatan samun wadatacciyar wutar lantarki a Najeriya na kara samun koma baya cikin yan shekarun da suka shige.
Wasu rahotanni sun tabbatar da cewa akalla ‘yan bindiga 150 sun nutse bayan jirgin ruwa da ke dauke da su ya kife a yankin Sabon Gida na jihar Sokoto.
Gwamnatin Burtaniya ta musanta ikirarin Isra'ila cewa Iran na shirin harba makamai masu linzami zuwa Turai, yayin da take kauce wa goyon bayan barazanar Trump.
Kasar Iran ta maida martani kai tsaye ga kawayen Amurka kan mashigar ruwa ta Hormuz bayan barazanar da Shugaba Donald Trump ya yi mata na kai hari.
Wani sakon Facebook ya yi ikirarin cewa Yariv Levin ya zama sabon Firayim ministan rikon kwarya a madadin Benjamin Netanyahu, amma ba gaskiya bane.
Aƙalla jami'an sojoji shida sun mutu bayan wani jirgin helikwafta na sojan kasar Qatar ya fadi sakamakon matsalar fasaha a Gabas ta Tsakiya da ake yaki.
Iran ta kai harin makami mai linzami kusa da cibiyar nukiliyar Isra'ila ta Dimona, inda ta jikkata yara da ruguza gine-gine a mako na huɗu na yaƙin.
Dan ta'adda, Bello Turji ya tilasta mazauna Bargaja a jihar Sokoto tserewa bayan barazanar kisa da hare-hare masu tsanani da suka dade suna faruwa.
Binciken kwakwaf da aka yi ya karyata ikirarin cewa an kai hari kan jerin motocin Donald Trump, yana mai cewa labarin ba gaskiya ba ne kuma jita-jita ce.
Masu zafi
Samu kari