Latest
A labarin nan, za a ji kasar Amurka ta kare kanta biyo bayan hallaka wasu jami'an kasar Indiya a tekun Oman, tana zargin sun dauko man kasar Iran.
Tsohon shugaban kamfanin NNPCL, Malam Mele Kyari ya musamta kin amsa gayyatar kwamitin majlisar dattawa kan binciken da suke yi kan badakalar kudi.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bukaci 'yan Najeriya da s rika biyan haraji da kyau domin samun damar ayyukan cigaba mai dorewa. Ya fadi haka ne a birnin Abuja.
A labarin nan, za a ji cewa Hausawa mazauna jihar Oyo da kewaye sun bayyana cewa ana masu mugun gani saboda garkuwa da daliban jihar Oyo a kwanakin baya.
Mamakon ruwan sama tare iska mai karfi ya jawo ambaliya da ta yi sanadin mutuwar wata mata da jikarta a jihar Bauchi. Rahoto ya nuna irin barnar da ruwan ya yi.
Jagoran NDC na kasa, Sanata Dickson ya bayyana cewa babu wanda ya fi shi cancantar zama dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar, ya gargadi Obidient da Kwankwasiyya.
Rundunar sojin Najeriya ta sanar da cewa komai ya lafa game da ganin sojojin kasar Kamaru da manyan makamai a wani yanki na jihar Cross River da ke Najeriya.
Hukumar INEC a jihar Kebbi ta bayyana cewa APC da LP ne kadai jam'iyyun da suka cika sharuddan shiga zaben cike gurbi na majalisar dokoki a Zuru.
Gwamna Ademola Adeleke ya tsallake rijiya ta baya yayin da wani mimbarin siyasa ya ruguje yana tsaka da bayani a wajen yakin neman zabe tare da manyan jami'ai.
Masu zafi
Samu kari