Latest
Miliyoyin masu amfani da Facebook da Instagram sun fuskanci matsala bayan dandalin Meta ya samu tangarda da ta shafi shiga da aika sakonni a ranar Juma'a.
Shugaba Bola Tinubu ya bayyana shirin daukar sababbin jami’an tsaro 50,000 tare da ware N5.41tn domin inganta tsaro a Najeriya. Ya fadin hakan a ranar dimokuradiyya.
Gwamnan Oyo, Seyi Makinde ya bayyana cewa bayanan sirri sun nuna cewa har yansu daliban da yan bindiga suka sace na nan a cikin gandun daji na Old Oyo National Park.
Rahotanni daga msarautar ibadanland da ke jihar Oyo sun tabbatar d cewa Osi Balogun, Oba Olubunmi Isioye-Dada ya rasu bayan fama da gajeruwar rashin lafiya.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya umarci Kwamitin Musamman kan Wutar Lantarki ya ware bashin Naira tiriliyan hudu domin biyan tsofaffin basussuka a bangaren.
Janar Abdulsalami Abubakar mai ritaya ya ce ba a ba tawagar Amurka damar ganin Mashood Abiola ba da farko, amma ya ba da umarnin a kai su wajensa.
Mai magana da yawun bakin gwamnan jihar Kano, Sanusi Bature Dawakin Tofa, ya yi zarge-zarge kan madugun Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso.
A labarin nan, za a ji cewa dan takarar gwamna a jam'iyyar PDP reshen jihar Bauchi ya bayyana shirin da ya ke yi na hana dan takarar Bala Mohammed samun nasara.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya caccaki Benjamin Netanyahu a wasu lokuta saboda sabanin da suka samu a kan yake-yake da Isra'ila ke yi a kasashe.
Masu zafi
Samu kari