Latest
Karamin ministan tsaro, Muhammad Bello Matawalle ya bayyana cewa yan adwa na amfani da halin da ake ciki na rashin tsaro wajen tunzura yan Najeriya.
Dan takarar shugaban kasa a NDC, Peter Obi ya ce zai saki Nnamdi Kanu idan ya zama shugaban kasa, yana cewa bai kamata a hukunta magana ko suka ba a siyasa.
Ministan tsaron Najeriya, Janar Chirstopher Musa (Mai ritaya) ya bukaci yan Najeriya su hada kai su taimaka wa jami'an tsaro don dawo da zaman lafiya.
Kotun tarayya da ke Abuja ta yi umarni da a kama tsohon ministan kimiyya da fasaha, Uche Nnaji bayan karar da hukumar ICPC ta shigar game da shi.
Attajirin duniya, Elon Musk ya kafa tarihi a duniya da darajar dukiyar shi ta haura dala tiriliyan 1. Horkokin kasuwancin musk sun bunkasa sosai ne a ranar Juma'a.
Yarima Ibn Mahmud ya zama sabon Sarkin Ngazargamu bayan rasuwar mahaifinsa. Gwamnan Yobe, Mai Mala Buni ne ya sanar da nada shi a ranar Juma'a, 12 ga Yunin 2026.
Jarumin fim a Najeriya, Kola Oyewo ya kwanta dama bayan fama da jinya. Kola Oyewo ya yi karatu hat zuwa matakin Phd ya kuma yi fina-finai da dama a Najeriya.
Sanata Dino Melaye ya y kira ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sauka daga mukaminsa idan ba zai iya magance matsalar tsaro da ta addabi kasar ba.
Wani dan bindiga ya kashe mutum daya tare da jikkata akalla mutum 10 a wani hari da ya kai jihar Texas a Amurka. Ya shafe sa'o'i yana fito na fito da 'yan sanda.
Masu zafi
Samu kari