Latest
Rabaran Eike Mbaka na Adoration Ministry da ke Emene a jihar Enugu ya magantu kan zaben 2023 da ke karatowa a nan gaba kadan, ya kuma bayyana abin da ya hango.
Sanata Yakubu Lado Ɗanmarke, ɗan takarar gwamnan jihar Katsina a inuwar PDP yace da zaran ya lashe zaɓen 2023, zai fifita tsaron al'umma da kuma manyan ayyukA
Dan takarar gwamna a jihar Kaduna a jam'iyyar APC, Uba Sani ya ce dan takararsu na APC da ke neman gaje kujerar Buhari ne mafi cancantan zama shugaban kasa.
Gwamnatin Tarayya ta ja kunnen Kungiyar Malaman Jami’a akan kin bin dokar Kotun Ma’aikatun Kasa ta Najeriya (NICN) na ta koma kan aikinta daga dogon yajin aikin
Sanata Adamawa ta kudu, Sanata Binos Dauda Yaroe, ya bukaci tsagin gwamna Nyesom Wike su maida takobinsu kube har sai bayan zaɓe sannan a biya musu buƙatunsu.
Wani 'dan Najeriya Omogaide Gideon, ya shawarci 'yan Najeriya kan yadda zasu shawo kan matsalolinsu da bankuna bayan ya samu N150K da ya maka bankinsa a kotu.
Za a iya rusa APC NWC da ‘yan takaran 2023 saboda Mai Mala Buni. Yanzu dai sabon hukuncin kotu ya tada hankalin Tinubu da duk masu neman takara a jam’iyyar APC
Babban jigon APC, Hon Yakubu Murtala Ajaka, ya bayyana cewa dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu na cikin koshin lafiya a Ingila.
An sace motar Limamin Masallacin Jumu'a na ITN dake Zaria yau dinnan bayan Sallar Jumu'a. Mustapha Auwal Imam sun sa labarin Facebook, yanzu an gano motar.
Masu zafi
Samu kari