Latest
Iyalan Malam Musa, mazauna Zaria a jihar Kaduna, sun fada tsananin tashin hankali da alhini sakamakon rasuwar farat daya da amaryarsa mai sunaa Gambo tayi.
Yayin da babban zaɓe ke ƙara matsowa, jam'iyyar LP a birnin tarayya Abuja ta samu samu cigaba yayin da wasu mambobin APC da PDP suka sauaya sheƙa zuwa cikinta.
Wani malami mai tsanain tsaurin kishin addinin Kirista Rt. Rabaran Olusola Akanbi, a karshen mako ya ce mabiya addinin kirista a kasar nan ba za su goyi baya.
Masu iya magana na cewa mutuwa rigar kowa, ɗan shugabar Kotun ɗaukaka ƙara ta ƙasa, Mai shari'a Monica Dongban-Mensem, ta rasu bayan ya kwanta bacci ran Asabar.
Kamar yadda aka gani a cikin wani faifan bidiyo, faston ya ga shigowar wasu tsageru rike da bindiga cocinsa a lokacin da yake kan mimbari yana wa'azin Lahadi.
Gwamnan jihar Ekiti, ya yi kira ga Kiristocin kasar nan su ajiye batun addini a gefe, su zabi ‘yan takaran APC domin ba ayi watsi da kirtsoci a jam’iyyar ba.
Shugaba Muhammadu Buhari ya zabi sabon mai ba shi shawara a kan harkokin majalisar tarayya, ya dauko Nasiru Baballe Illa wanda tun zaben 2015 ya rasa kujerarsa
Kwanaki kaɗan bayan kashe malamin cocin Katolika a Kaduna, wasu miyagun yan bindiga sun yi garkuwa da wani Fadan Katolika a garin Tambuwal da ke jihar Sokoto.
Hukumomin Kwalejin Gwamnatin Tarayya da ke Kwali, Abuja sun bukaci iyaye da su kwashe 'ya'yansu daga makarantar saboda fargabar harin da yan ta’adda za su kawo.
Masu zafi
Samu kari