Latest
Tsohon hadimin gwamnan jihar Gombe, Aliyu Musa, ya sauya sheka daga jam'iyyar APC zuwa PDP. Ya nuna goyon bayansa ga takarar Farfesa Isa Ali Pantami.
Rahotanni sun nuna cewa dan fim a kasar Amurka, Giancarlo Esposito ya karbi addinin Musulunci yayin da ya je aiki kasar Saudiyya. Ya yi sallah a masallaci.
Kotun Tarayya da ke Abuja ta umarci tsare Omoyele Sowore a gidan gyaran hali na Kuje yayin da ake ci gaba da shari’ar zargin kalaman batanci ga Shugaba Tinubu.
Kasashen Qatar da Pakistan sun sanar da cewa Iran da Amurka sun fahimci juna a tattaunawar farko da suka yi a kasar Switzerland a ranar Lahadi da ta wuce.
Firayim Ministan Birtaniya Keir Starmer ya sanar da murabus a kasa da shekaru biyu a ofis, inda ya ce Jam’iyyar Labour za ta fara zaben sabon shugaba a watan Yuli.
Shahararren mawakin siyasa, Dauda Adamu Kahutu wanda aka fi sani da Rarara, ya yi zargi kan madugun Kwankwasiyya kuma tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Kwankwaso.
Kungiyar CFRPA ta yi mika korafi ga hukumar INEC domin neman karin bayani kan sahihancin takardun karatun shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ko a siga kotu.
Dan ta'adda, Bello Turji ya bayyana cewa a shirye yake a yi zaman lafiya da shi ko kuma yaki idan aka zabi hakan. Bello Turji ya ce bai ajiye makami ba.
An gudanar da taron tunawa da mahaifiyar shugaba Bola Tinubu, Hajiya Abibat Mogaji. Kashim Shettima da sauran manyan mutane sun hallara wajen taron.
Masu zafi
Samu kari