Latest
Likitocin NARD sun sanar da shiga yajin aikin sai baba ta gani a fadin Najeriya daga ranar 7 ga Afrilu, 2026, sakamakon dakatar da alawus da gwamnatin tarayya ta yi.
Wasu yan bindiga a jihar Zamfara sun kakabawa kauyuka uku harajin N16m tare da wa’adin kwanaki shida a kan idan ba su biya kudin za su fuskanci barazana.
An samu wasu majiyoyi da suka ce tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, Peter Obi da Rabiu Musa Kwankwaso na shirin barin ADC gabanin zaben 2027.
Fadar White House a Amurka ta musanta rade-radin cewa an kwantar da Shugaba Donald Trump a asibitin Walter Reed da ke birnin Washington DC na kasar.
Kasar Isra’ila da ke yaki a yanzu da Iran ta taba kai hare-hare a wasu kasashen Afirka a tarihi, ciki har da Sudan, Uganda da Masar, lamarin da ya shafi da tsaro.
Shugaban Amurka Donald Trump na Amurka ya kauracewa fitowa bainar jama’a a Washington, D.C., yayin da fadar White House ta ce yana aiki ba dare ba rana.
Ƴan bindiga sun kashe matasa uku a Jos ta Kudu bayan bikin Good Friday, yayin da shugabannin al'umma ke kukan rashin tsaro da mamayar dazuzzuka a jihar Filato.
Jam'iyyar NNPP ta zargi Sanata Rabiu Kwankwaso da haddasa rikicin ADC, tana mai cewa "fushin Allah" ne ke bin sa saboda cin amanar da ya yi wa NNPP a yau.
A labarin nan, za a ji cewa wani tsohon ɗan Boko Haram ya kashe jami'in tsaron CTJF a yayin da sa-in-sa ta shiga tsakaninsu a jihar Borno, an fara bincike.
Masu zafi
Samu kari