Latest
Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta ce jirgin ruwa mai alaka da Isra’ila ya kama da wuta bayan harin drone a mashigar Hormuz yayin da ake ci gaba da yaki.
Shugaba Donald Trump ya bayyana yadda Amurka ta aika makamai da dama domin taimaka wa masu zanga-zanga a Iran, amma ya yi zargin cewa Kurdawa sun kwashe su.
Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta ce ba za ta bude mashigin Hormuz ba sai an biya diyya saboda barnar yaki da aka yi mata a wannan rikici da ake yi.
Rikici ya barke a cikin jam’iyyar APC a Daura da ke jihar Katsina bayan wasu ‘yan jam’iyya sun amince da Yusuf Buhari a matsayin ɗan takara a majalisar wakilai.
NDLEA ta damke Fasto Afolabi Hodonu da matarsa bayan sun gano kilo 11 na tabar wiwi a cikin motarsu a lokacin da suke duba shingen bincike a Legas.
Iran ta yi ikirarin kakkabo jirgin MQ-9 a Isfahan, yayin da Amurka ke fuskantar asarar jiragen yaƙi 16 a rikicin Gabas ta Tsakiya dake ƙara zafi.
Rikicin Gabas ta Tsakiya na kara tasiri a Najeriya; farashin magunguna ya tashi da 28%, yana janyo yiwuwar karancin magunguna da tashin farashinsu
Sojoji sun kashe ɗan fitaccen ɗan ta'adda Ado Aliero da wasu ɓarayi 65 a wani gagarumin samame a jihar Zamfara, lamarin da ya gurgunta ƙungiyar su.
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya bayyana Bola Tinubu a matsayin shugaba mai ƙoƙari, yana roƙon al’ummar Kano su mara masa baya a zaben shekarar 2027.
Masu zafi
Samu kari