Latest
Wasu daga cikin alkalan kotun hukunta manyan laifuffuka ta kasa da kasa (ICC) sun shigar da shugaban kasar Amurka, Donald Trump, kara a gaban kotu.
Rundunar ‘yan sanda ta fara bincike kan bidiyon da ya nuna wani jami’inta yana shan abin da ake zargin giya ce da neman kudi yayin aikin bincike a kan hanya.
Tsohon ministan kimiyya da fasaha, Uche Nnaji y daukaka kara bayan kotun ta ba da umrnin kama shi domin bincike kan zarginsa da amfani da takardun bogi.
Gwamnatin Zamfara ta tabbatar da cewa Gwamna Duda Lawal ya amimce da bai wa matasa yn bautar kasa, NYSC alawus, ya yaba da gudummuwar da suke ba da wa.
Tsagin jam'iyyar PDP da ke karkashin jagorancin Kabiru Tanimu Turaki, ya gabatar da dan takarar gwamna a Gombe. Hakan na zuwa ne an ba Pantami takarda.
Wani da ake tuhuma a kotu ya roƙi afuwa tare da danganta laifin da ake zarginsa da shi da matsin tattalin arziƙin da manufofin Tinubu suka haifar.
ICPC ta gurfanar da Nasir El-Rufai da wasu mutane biyar kan tuhume-tuhume 11 da suka shafi zargin cin hanci da kwangilar CCTV ta N8.68bn a Kaduna.
Dan majalisar Amurka, Riley Moore ya ce ya yi kokari a a bayyane da a sirrinace wajen ganin an kafa 'yan sandan jihohi a Najeriya. Ya ce ya yi maraba da dokar.
Gwamnatin Delta ta karyata jita-jitar da ke yawo a kafafen sada zumunta cewa tsohon gwamna Emmanuel Uduaghan ya rasu, tana mai cewa labarin ƙarya ne.
Masu zafi
Samu kari