Latest
Ustazai da ke koyarwa a Islamiyya sun haɗawa a iyalan malamar Islamiyya da aka kashe a Kaduna tallafin kudi sama da N270,000. Mijin Ummulkhairi ne ya karbi kudin.
Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Adamawa ta magana kan batun cewa tana shirin sauya dan takararta na gwamna. Ta bayyana cewa ta gamsu da zabin da ta yi.
Babbar kotun babban birnin tarayya ta bayar da umarnin kama wata jami’ar ‘yan sanda, Edith Erhunwuse, saboda kin bayyana a gabanta a shari'ar N300m.
Jihar Kano ce ta zo ta farko a Najeriya wajen sababbin masu rajistar katin zabe, inda ta samu mutum 441,845 a shirin rajistar masu kada kuri’a a ƙasar.
Matatar Dangote ta rage farashin fetur da N50 a kan kowace lita bayan saukin rikicin Gabas ta Tsakiya da faduwar farashin danyen mai a kasuwar duniya.
Ministan yada labarai Mohammed Idris ya ce Shugaba Tinubu na shirin inganta walwalar ma’aikatan bangaren yada labarai domin kara bunkasa ayyukan gwamnati.
Jam'iyyar adawa ta PRP ta nuna adawarta karara da yunkurin gwamnatin tarayya na kafa rundunar 'yan sandan jihohi duk da amincewar Majalisar dokoki ta kasa
Shugaban ma’aikatan Fadar Shugaban Kasa, Femi Gbajabiamila, ya ce gwamnatin tarayya na shirin sake duba mafi ƙarancin albashin N70,000 saboda tsadar rayuwa.
'Yan bindiga dauke da makamai sun kai harin ta'addanci a jihar Katsina. 'Yan bindigan sun hallaka mutanen da ba su san hawa ba, ba su san sauka ba.
Masu zafi
Samu kari