Latest
Amurka da Iran sun rattaba hannu kan wata yarjejeniya da ake fatan ta zama hanyar samar da zaman lafiya a tsskaninsu, sai dai tana fuskantar barazana.
Mai alfarma Sarkin Musulmi ya bukaci makiyaya da su rungumi kiwon zamani domin kaucewa rikici da manoma a Najeriya. Ya gana da dakarun 'yan sanda da NIS.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NDC a zaben 2027, Peter Obi, ya kai karar jigo a jam'iyyar ADC, Kenneth Okonkwo, kara gaban kotu kan zargin bata suna.
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya kai ziyarar ban girma ga Sanata Rabiu Musa Kwankwaso a gidansa da ke Kano ranar Alhamis 25 ga watan Yunin 2026.
An samu rahoton cewa mutane da ke aiki da Sunday Igboho domin farautar 'yan bindiga sun hadu da fushin 'yan bindiga. An yi wa mutanen Igboho jina-jina.
Gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya yi tsokaci kan matslalar rashin tsaro. Uba Sani ya ce 'yan bindiga bai kamata su sake sake samun damar rayuwa ba.
Hukumar EFCC da CAC za su saka kafar wando daya da masu sana'ar POS da ba su da rajista a Najeriya. An bayyana cewa hakan barazana ne ga tsaron kasa.
Yaron Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi, Shamsudeen Bala Mohammed, ya rubuta budaddiyar wasika zuwa ga mahaifinsa. Ya ba shi shawarwari kan mulki.
Gwamnan Ekiti, Biodun Oyebanji, ya bayyana kaduwarsa bayan rasuwar fitaccen lauya kuma tsohon Sanata Anthony Ademuyiwa Adeniyi, yana da shekara 75.
Masu zafi
Samu kari