Latest
Snata Muhammad Ali Ndume ya ce daya daga cikin manyan matsalolin da Tinubu ke fuskanta ita ce wadanda ke tare da shi ba su iya fada masa gaskiya.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da kafa sabuwar hukumar fasahar lafiya ta zamani da za ta inganta harkokin kiwon lafiya ga yan Najeriya.
Uwargidan shugaban kasa, Oluremi Tinubu, ta bukaci ‘yan Najeriya su fara kananan sana’o’i kamar kosai da gasasshen masara, lamarin da ya jawo ce-ce-ku-ce.
Ofishin jakadancin Ireland ya sanar da bude damar neman tallafin karatun digiri na biyu, wanda zai ba 'yan Najeriya damar yin karatu kyauta a kasar.
Fitaccen jarumin fina-finai na masana'antar Nollywood, Joseph Momodu ya tabbatar da kammala daukar horo tare da zama cikakken soja a kasar Amurka.
Yan bindiga sun kona makarantar firamare da ke Dekara a Borgu bayan sun karɓi harajin Naira miliyan 10 da suka tilasta al’ummomin yankin su biya.
Gwamnatin kasar Denmark ta bayyana cewa zA ta duba yiwuwar kafa wata doka da za ta haramta kiran sallah da lasifika a masallatan kasar gaba daya.
Dakarun sojoji karkashin Operation ENDURING PEACE sun ceto mutane takwas da aka yi garkuwa da su daga dajin Pandam a jihar Filato bayan wani samamen dare.
Rundunar yan sandan Najeriya ta bayyana cewa har yanzu doka ba ta ayyana kungiyar Sai Malam a matsayin kungiyar ta'addanci ba, ta kaddamar da bincike.
Masu zafi
Samu kari