Latest
Kamfanin TCN ya sanar da cewa jihohi biyar za su fuskanci matsalolin wutar lantarki, sun hada da Kano, Bauchi, Yobe, Jigawa da Katsina da yankin kasar Nijar.
Sheikh Mansur Isah Yelwa ya yi barazanar barin limanci a masallacin jami'ar ATBU a Bauchi saboda cewa ana son samar masallacin darika ba bisa ka'ida ba.
Rundunar sojin Najeriya ta yi manyan sauye-sauye domin inganta tsaro. Lamarin ya shafi makarantun soji, rundunonin yaki, kamfanonin soji da sauransu
Olusegun Obasanjo, Rabiu Kwankwaso, Aminu Tambuwal, Aminu Gwarzo, Murtala Garo sun je nada Garkuwan Kano da Sarkin Fulanin Ja'idinawan Kano a fadar Sanusi II
Hukumar INEC na shirin cire NDC daga rajistar jam’iyyun siyasa bayan kotu ta soke hukuncin da ya umarci hukumar ta yi wa jam'iyyar rajista gabanin 2026.
Ana zargin Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya soki Majalisar Najeriya karkashin Godswill Akpabio. Tsohon gwamnan ya ce babu abin da bai gani ba lokacin yana CBN.
Abin da aka yi a Hormuz ya fusata Donald Trump kwanaki da yin sulhu, an kai wa wasu jirage hari kuma a tabbatar da wanda ya yi ta’adin ba amma Amurka ta ce Iran ne.
Yan uwa da abokan arziki sun shirya taron yi wa shugaba Muhammadu Buhari addu'a a Abuja yayin da ya cika shekara daya da rasuwa a ranar 13 ga Yulin 2026.
Dokar 'yan sandan jihohi da aka kafa a Najeriya ta kawo sauye-sauye guda 10. Dokar ta kawo sauyi a kan harkokin 'yan sanda da kundin tsarin mulkin Najeriya.
Masu zafi
Samu kari