Latest
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar ADC, Atiku Abubakar ya nuna fargabar cewa gwamnatin Bola Tinubu na shirin maida Najeriya mulkin jam'iyya daya.
Hukumar zabe ta GOSIEC a Gombe ta bayyana APC a matsayin wadda ta lashe kujerun shugabannin kananan hukumomi 24 da kujerun kansiloli 240 a zaben jihar.
Rahotanni sun nuna cewa yan dabar sun kai harin ne a cikin wata mota kirar Toyota, inda suka tarwatsa jama'a da harbe-harben bindiga a jihar Osun ranar Asabar.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya bayyana cewa gwamnatinsaza ta yi duk mai yiwuwa wajen tabbatar da nasara APC a kowane mataki a zaben 2027.
Sani Rijiyar Lemo ya yi Allah-wadai da yadda aka kashe wata malama mai suna Ummulkhairi. Bayan wannan tsokaci ne sai malamin hadisin ya cigaba da gabatar da tafsiri.
Rahotanni daga jihar Gombe sun nuna cewa an kori kamfanin sufuri na Gombawa motors daga tashar gwamnatin Gombe bayan goyon bayan Farfesa Isa Pantami.
Rundunar ‘yan sandan jihar Oyo ta musanta rahotannin da ke yawo cewa an kama malamin kirista da hannu a sace dalibai da malamai a yankin Orire a jihar.
Tsohon gwamnan Anambra, Peter Obi ya zargi gwamnatin Bola Tinubu da kokarin hana shi takarar shugaban kasa a 2027, amma ya ce babu abin da zai dakatar da burinsa.
Yayin da ake cikin jimami, gwamnan Benue, Hyacinth Alia, ya yi Allah-wadai da kisan shugaban MACBAN na Benue, Alhaji Ardo Risku da wani dan uwansa.
Masu zafi
Samu kari