Latest
'Yan bindiga dauke da makamai sun kai harin ta'addanci a jihar Sokoto. Hatsabiban 'yan bindigan sun hallaka wani limami tare da wasu mutane a harin.
Fadar Shugaban Kasa a Najeria ta kare kananan sana'o'i, tana cewa akwai mutunci a cikinsu kuma kalaman Sanata Oluremi Tinubu sun karfafa dogaro da kai.
Gwamnatin mulkin soji a Burkina Faso ta katse hulɗar diflomasiyya da Faransa, tana zargin ƙasar da yin abin da ya saba wa muradun ƙasar wanda ke mayar da ita baya.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya duba mutane da dama kafin zabar abokin takara a zaben 2027. Daga cikinsu har da Ngozi Okonjo Iweala.
Mahaifiyar Sakataren APC na kasa, Sanata Ajibola Basiru, Hajiya Sidikat Basiru, ta rasu, yayin da APC reshen Osun ta mika sakon ta'aziyya ga iyalanta.
Gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya kai ziyarar ta'aziyya ga iyalan malamar Islamiyya, Ummulkhairi da aka kashe. Ya ce an gurfanar da wasu a kotu.
Gwamna Ahmadu Fintiri ya gana da ‘yan takarar majalisar wakilai APC na Adamawa tare da mika musu takardun tabbatar da nasara bayan zaben fitar da gwani.
Wata malamar makaranta ta mutu bayan an zargi mahaifin wani ɗalibi da dukan ta har lahira a ƙauyen Ugbamaka da ke Olamaboro da ke jihar Kogi a Najeriya.
Dakarun sojojin Najeriya masu aiki samar da tsaro su samu nasara kan 'yan ta'addan Lakurawa a jihar Kebbi. Sojojin sun hallaka 'ya ta'adda tare da kwato makamai.
Masu zafi
Samu kari