Latest
Dakarun sojojin Najeriya sun kai dauki wata kasuwar doya a jihar Benue yayin da 'yan bindiga suka nufi kai hari. An kashe 'yan bindiga biyu da kwato makamai.
Sarkin Zazzau Ambasada Ahmed Nuhu Bamalli ya yi kira da a rage kashe kudin yayin bukukuwa, musamman anko da kwalliyar da amare ke yi. Ya ce a rika taimakon talakawa.
A labarin nan, za a ji cewa Malamin addinin Musulunci AbdulRauf Lagbaji, ya hango kuskure a rashin zartar da hukuncin kisa a kan yan bindiga a Najeriya.
A labarin nan, za a ji manoma, musamman wadanda ke zaune a wasu kauyuka uku a jihar Kebbi sun shiga dimuwa bayan harajin da yan bindiga suka dora masu.
A labarin nan, za a ji cewa NDC ta zargi hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa a Najeriya da hana ta damar mika sunayen yan takararta a zaben 2027.
Rahotanni daga kasar Faransa sun nun cewa dalibai da malamai da wani jirgin farar hula ya dauko sun rasa rayukansu sakamkon hatsarin da ya rutsa da su.
Gwamnatin jihar Kebbi ta bayyana bullar wata kungiyar 'yan damfara ta yanar gizo. Ta bayyana cewa ta sha kudirin yin fito na fito da su don kare jama'a.
Rahotanni sun ce Atiku Abubakar ya kusa zaɓar Ngozi Okonjo-Iweala a matsayin mataimakiyarsa kafin jam'iyyar ADC ta amince da Rotimi Amaechi a ƙarshe.
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a jihar Gombe ta fara sauraron karar da aka shigar da ke kalubalantar zaman Farfesa Isa Ali Pantami a jam'iyyar PDP.
Masu zafi
Samu kari