Latest
Sabon jagoran addini na kasar Iran, Mojtaba Khamenei ya samu raunuka a hare-haren da Amurka da Isra'ila suka kai. Majiyoyi sun yi magana kan lafiyarsa.
Mataimakin shugaban ƙasa na farko na Iran, Mohammad Reza Aref, ya ce sakamakon tattaunawar Islamabad zai dogara gaba ɗaya kan fifikon kasar Amurka.
Manyan wakilan gwamnatin Jamhuriyar Musulunci ta Iran sun isa kasar Pakistan don tattaunawa da Amurka kan yakin da aka tsagaita wuta kansa a Gabas ta Tsakiya.
Ismail Omar Guelleh da ya shafe shekaru yana mulki tun 1999 ya lashe zabe karo na 6 a jere. hukumar zabe ta kasar ta ce Ismail Guelleh ya samu mafi yawan kuri'u.
Rahoton leken asirin Amurka ya ce gwamnatin China na shirin taimakon kasar Iran da makamai. Kasar China ta yi martani, inda ta karyata ikirarin Amurka.
A labarin nan, za a ji cewa Sanatoci da ƴan majalisa na daga cikin manyan ƴan siyasa a Amurka da me adawa da Trump ya fara yaƙi da lashe mutKe a Iran.
A labarin nan, za a ji cewa wani ɗan majalisa mai wakiltar mazabar Dawakin Kudu/Warawa, Muhammad Danjuma Hassan ya rasu bayan ya sha a babban birnin tarayya Abuja.
Dan majalisar kasar Amurka, Jamie Raskin ya nemi likitan White House ya yi wa shugaba Donald Trump gwajin kwakwalwa domin tabbatar da lafiyarsa bayan yakin Iran.
'Yan bindiga dauke da makamai sun kai hari a jihar Imo. Tsagerun 'yan bindigan sun hallaka wani basarake tare da jami'an 'yan sanda yayin harin da suka kai.
Masu zafi
Samu kari