Latest
Jagoran NDC na kasa, Sanata Seriake Dickson ya bukaci duka yan takarar jam'iyyar ciki har da Peter Obi da Kwankwaso d su ci gaba da zama a jam'iyyar.
'Yan ta'adda dauke da makamai sun kai hari a jihar Borno. Hatsabiban sun kutsa cikin wata makarantar sakandare inda suka yi awon gaba da dalibai.
Majalisar Wakilai da ta Dattawa sun amince da kudirin da ke neman kafa 'yan sandan jihohi a Najeriya. Kudirin zai sauya yadda tsarin aikin 'yan sanda yake.
Jakadan Najeriya a kasar Amurka, Ambasada Kayode Are ya bayyana fatan cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu da Donald Trump za su gana kafin karewar wa'adinsa.
Kazamin fada ya barke tsakanin wasu kwamandojin kungiyar 'yan ta'addan ISWAP a yankin Tumbuktu Triangle. Fadan ya jawo an kashe mayaka masu yawa.
Karamin ministan harkokin wajen Najeriya, Ambasada Sola Enikanolaiye ya ce Najeriya na bukatar hadin kan kasashe kan yaki da rashin tsaro a fadin kasar nan.
Wasu 'ya 'yan Olusegun Obasanjo na tare da 'dan takaran gwamnan Ogun APC ita kuma Iyabo Obasanjo tana PDP, ba tare da Senator Solomon Olamilekan Adeola, FCA
Gwamnan Kwara AbdulRahman AbdulRazaq ya yi sauya-sauye a gwamnatinsa da suka shafi masu ba shi shawara, mataimaka da wasu manyan masu rike da mukamai.
anata Seriake Dickson ya bayyana cewa a shirye jam'iyyar NDC ta ke ta tattauna da sauran 'yan adawa domin yin hadaka a zaben 2027 da ke tafe domin fuskantar APC.
Masu zafi
Samu kari