Latest
Gwamnatin Amurka ta bayyana cewa ta samu galaba babba a farmakin da t kwo Najeriya domjn dakile ayyukan ta'addanci, ta ce an kashe mayaka 199 a hari guda.
Ministan ayyuka, David Umahi ya bayyana cewa gwamnatin tarayya ta amince da ayyukan manyn tituna a jihohi 10, wanda zai lakume fiye da Naira tiriliyan 2.
Shugaba Tinubu ya rantsar da sababbin kwamishinoni 8 na RMAFC da NPC bayan amincewar Majalisar Tarayya, ciki har da wakilai daga jihohi daban-daban.
Kungiyar Obidient Movement ta martani kan hukuncin kotu da ya soke umarnin yi wa jam'iyyar NDC rajista. Ta ce Peter Obi da Rabiu Musa Kwankwaso za su kasance a 2027.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Sanata Ali Ndume ya bukaci karin kokari daga gwamnati kan tsaro bayan sace dalibai da ke zana jarabawar NECO a Borno, inda sojoji suka fara aikin ceto.
Dakarun sojojin Najeriya sun bazama cikin daji bayan samun rahoton 'yan ta'adda sun sace dalibai a jihar Borno. Sojojin sun yi nasarar ceto wasu daga ciki.
Kungiyar CFRPA ta shigar da kara gaban babbar kotun tarayya mai zama a Kano tana zargin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta gabatar da takardun karatu na bogi.
'Yan bindiga dauke da makamai sun kai hare-hare a wasu garuruwan jihar Katsina. 'Yan bindigan sun hallaka wasu mutane tare da raunata wasu daban.
Masu zafi
Samu kari